KADA KA RAINA NEMAN WANI!
KADA KA RAINA NEMAN WANI!

KADA KA RAINA NEMAN WANI!

KADA KA TAƁA RAINA NEMAN WANI! Wannan mai karamar sana'ar ba matsiyaci ba ne. Ba wulaƙantacce ba ne. Wannan mutumin yana da abin da da dama ba su da shi: burin zama wani a rayuwa...... A idanun wasu, tebur ne da kwalabe. Amma a idanunsa, (KIMS SUPER MARKETS) ce. Wurin da zai fara daga nan, har gaba ya mallaki manyan rassan kasuwanci a duniya. Yana zaune da shiri da tsari, yana jiran tsammanin kwastomomi kamar yadda manyan supermarkets ke jira. Babu bambanci da shi da sauran manyan Super Markets! Kowa y


MAI NEMA YANA TARE DA SAMU!

6 May 2025 1 minute read 0 comments Ahalin Aska

KADA KA TAƁA RAINA NEMAN WANI! Wannan mai karamar sana'ar ba matsiyaci ba ne. Ba wulaƙantacce ba ne. Wannan mutumin yana da abin da da dama ba su da shi: burin zama wani a rayuwa...... A idanun wasu, tebur ne da kwalabe.Amma a idanunsa, (KIMS SUPER M...